- Hausa Music
[Music] Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker – Kyakkyawa
Yariman mawakan Hausa, Hamisu Breaker Dorayi tare da matashin mawaki Abu Sadeeq sun saki sabuwar wakarsu ta hadaka mai taken,…
Read More » - Hausa Music
[Music] Isah Ayagi – Amini
Na kwana biyu ban ji waka mai taba zuciya da dadin sauraro ba irin wannan, wakar ta Isah Ayagi mai…
Read More » - Hausa Music
[Music] Sani Ahmad – Arewata
Mawakin soyayya, Sani Ahmad, ya kara sakin wata sabuwar wakar mai taken, Arewata mp3 download. Wakar dai a kan arewa…
Read More » - Hausa Music
[Music] Auta Waziri – Alaqar So
Hoh! Auta Waziri ya kara sakin watawakar fa! Mai taken, “Alaqar So” tabbas ita wagga waka ta yi dadi, mp3…
Read More » - Hausa Music
[Music] Isah Ayagi – Ke Zan Nuna
Mawakin soyayyar nan, Isah Ayagi, ya saki sabuwar waka mai taken, “Ke Zan Nuna” mp3 download. Isah Ayagi dai ya…
Read More » - Hausa Hip Hop
[Music] Madox TBB – Sabulu
Madox TBB, matashin mawakin Hausa Hip Hop ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Sabulu” mp3 download. Tabbas wakar kam akwai…
Read More » - Hausa Music
[Music] Sadiq Saleh – A Bikin Suna
Za ta iya yiwuwa wakar nan ba bakuwa ce ba gareku, amma dai tabbas za ku ji dadin sauraronta sosai.…
Read More » - Hausa Music
[Music] Sani Ahmad – Baki Da Tamka
Albishirinku daukacin masoyan wakokin Sani Ahmad! Yau ma ya kawo muku sabuwar wakarsa mai taken, “Baki Da Tamka” mp3 download.…
Read More » - Hausa Music
[Music] Kawu Dan Sarki – Alkibla
Mawakin Ingallo, Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakarsa ma taken, “Alkibla” mp3 download. Wannan waka kam tayi dadi, ina…
Read More » - Hausa Music
[Music] Abdul D. One – Auren Alaqa
Ku sauke wakar matashin mawaki, Abdul D. One,wacce ya rera a shirin nan na “Alaqa” mai taken “Auren Alaqa” mp3…
Read More » - Hausa Hip Hop
[Music] Sadiq Technic – Yar Chararaz
Matashin mawakin Hausar nan dan kasar Ghana wato Sadiq Technic, ya saki dalleliyar wakarsa mai taken, “Yar Chararaz” mp3 download.…
Read More » - Hausa Music
[Music] Umar MB – Dan Jarida Series Sound Track
Ina daukacin masoyan sabon shirin nan mai dogon zango na “Dan Jarida“? Ko kun san cewa mawaki Umar Mb shi…
Read More »