Cinikin Rai Book 2

Cinikin Rai Book 2 Page 17

Sponsored Links

Volume:17 change’s
Wucewa dakinshi yayi, ban daki ya shiga ya watsa ruwa sannan ya dauko kayan barci ya saka, kafin ya koma dakinta ya nufi bakin gadon ya haura yana me kwanciyarshi a bayanta. Kanshi ya daura a gadon bayanta, ya tura hannunshi ya tura ya rungumeta.
Sannan ya sakalo daya hannun ya kara rungumeta, duk da ya so yan mata ya latsa wasu. Tunda yaji wani wa’azi na cewa sai ayi da matarka ko yarka ko kanwarka ko bangon gidanshi ya hakura da niman mata.
Sannan yadda yake cikin nadamar yar abin da ya haɗa su da Jalilah. Babu karya yayi rayuwar shan minti da kai, ba don kome ba sai na daya babu me mishi fada,na biyu babu me gaya mishi gaskiya. Na uku yana da kudi sun hana shi hango kuskuren haka, sai ranar da aka yiwa Nuratu fyade. A ranar ya tsani mummunar alaƙa..
Daura kanshi yayi a bayanta yana kara jin nutsuwa a ranshi, wai duk wannan na shine ba na kowa ba. A hankali yake tunani har barci ya fara fisgar shi, aka kira sallah farko. Tashi yayi koma dakinshi. Ya nufi masallaci. Itama tashi tayi ta zauna tana shako kamshin turarenshi ya shigo dakin ne? Ta tambaye kanta, ganin babu me bata amsa, yasa ta shiga ban daki yayi ya alwala ta fito tana me sauya kaya, ta gabatar da sallah asuba, tana idarwa ta jima tana azkar. Kafin taga gari ya fara sha, ta cire rigar ta haura gadon ta kwanta bayan ta maida wanda ta cire dazun.
Malik bai shigo gidan ba, sai karfe shida da minti hamsin da daya, yana shigowa dakinta ya shigo ya samu ta fara Barci. Cire jallabiyar jikinshi yayi ya rage daga shi dai gajeren wando. Ya kwanta a bayan, tare da shiga cikin duvet din ya janyota jikinshi yana shafa hips dinta
A hankali yayi sama da rigar jikinta, tare da zubawa dan pant dinta, idanu shi babu abin da yaƙe burge shi kamar yadda duk wani kayan da zata saka a ta ciki suke kasancewa masu haske. A hankali ya kai hannunshi saman cikinta yana motsawa,da sauri ta riko hannunshi. Zuciyarta kamar zata buga. Tsabar tsoro da firgici bata san lokacin da ta zabura zata sauka ba. Ya matseta gam sannan ya sakar mata zazzafar numfashinsa a wuyarta. Tsigar jikinta ne ya wani bala’in mikewa. Ya juyar da ita suna facing juna. So yake ya ga yadda take daukar al’amarinshi. Fir taki tsayawa, sai da ya sakar mata wani mugun ƙarfi tare da matseta da karfin tsiya, “Malik ka sake ni! Ban shirya aurenka ba, ka kyale ni nai tafiya ta ko kuma na fara gudunka!” Yasan zata aikata amma wannan ba matsala ba ne, duk inda zata shiga zai lallubuta. A hankali ya kara matseta ai kuwa suka shiga kokuwa ita, bata tab’a kawowa yana da wannan karfin ba, domin kuwa da hannu daya ya matseta tayi ta kokarin kwance kanta, amma ta kasa dole ta hakura. Sakar mata karfi shi yayi ya haura samanta tare da janye rigar barcinta sama ya cire tare da yasarwa can.

“Don Allah kada ka min haka!” Girgiza kai yayi ya ce mata.” Bani da zaɓin da ya fi haka, ko tausayawa shekaruna. Ki dube ni da idanun rahama, ni ma ɗan adam ne ko bar ni na rayu dake!”
“A’a bamu yi haka da kai ba, wallahi bamu yi haka da kai ba. Don Allah kayi hakuri kada ka min kome!” Bai saurare ta ba, ya kwanta sosai jikinta. Zamewa yayi kaɗan ya kifa kanshi a kirjinta. Shi daya yasan wani irin wuta yake ruruwa a jikinshi. Wani bala’in kaguwa yayi ya ji shi duniyar ta amma kuma yadda take magiyar ya saka shi jin kamar ya hakura da ita baki daya. Amma wata zuciya tana kara nuna mishi fa’idar murkusheta. Cakfe na fulaninta yayi ya shiga mata mahaukacin tausar da yasa dole tayi ta sake tagwayen ajiyar zuciya. A kai a kai. Tare da jan numfashi kamar me cutar asthma. Baki daya ya hanata sukuni. Wani irin damkarsu yake yana jin kamar baki daya duniyar shi daya ne Ka bashi wannan aikin, wani azabtuwar da jininshi yake, da tafasa yasa shi kasa jure mata, ya birkita mata lissafi. Tare da d’ago kafarta yana kallon yadda baki daya tayi wani irin laushi, ita kanta bata jin tana cikin duniyar zahiriyya, zare pant dinta yayi tare da kai hannunshi, yana motsa jikinta yadda ya mishi. I cant wait ko yayya ne ba xai jira ba. Yadda yake murza ta yana kara tabbatar mishi ita din tana cikin irin matan da yake so, ya sashi kara susucewa yana kara jin wani bala’in kaguwa ya yi kome da ita, da dan hasken rana da ya fara haska dakin, ya hango fuskarta da take jan numfashi kamar zata mutu, bakin shi ya kai kan nata. Ya shiga mata wani deep kiss wanda ya kara zaburarr da ita ta shiga bankare mishi tana wani irin motsin da yasa illahirin jikinta rawa suke, a hankali ya kai hannunshi ya zame box dinshi. Ya gyara kwanciyar shi a kanta, duk ya sakar mata nauyin shi. A hankali ya cigaba da sumar da tunaninta. Kafin cikin hikima ya d’ago kafarta daya, tare da karanto addu’ar saduwa da iyali. Wani irin dauke wuta yayi. Bai san lokacin da ya sake ta ba, ya mai hannunshi ya rike ya ji ta kwanta shiru, kamar an tsoma ganyen shayi a ruwan zafi, a tsorace ya janye daga jikinta.
Ya dauko wandon shi, ya kalli yadda gaban wandon ya jike, rike abin yayi ya jijjigata yajita tayi shiru (😂🤣) baiwar Allah bata san halin da ake ciki ba, shi kuwa babu shiri ya kwanta tare da juya mata baya, yana kara matse abar amma ina Alqur’an tayi shiru. Da fa har harbin iska take a wandon shi, wani irin bala’in mikewa tayi tana yin nishi kamar zata fasa wandon, ko minti biyar ba ayi ba, da yaji wani haniniyarta amma ace yar banxan aba ta koma tayi barci. Kamar bata cikin halittar jikinsa. Wani irin zufa ne ya karyo mishi. Bai san lokacin da ya mike tare da janyo kekenshi zai saka rigarshi da yake kan keken, ya juya yana kallon yadda take kwance. Ya d’aga mata hankali zai kuma tafi ya barta wannan ba adalci ba ne. Tow me zai mata? Komawa yayi ya rungumeta. Yana shafa bayanta. Yana kara jin wani wani bala’in tausayinta.zuciyarshi babu dad’i, ya shiga ya motsa na shanunta yana kara matseta. Abin mamaki sai ga abin ta kuma tashi kamar wacce cajinta y kare ana jona shi da wuta ya dauka yadda yake murzata yasa ta kuma fadawa sabon yanayin da yafi na baya. Hannunta ya kai tare da daurawa kan abar, ai kuwa ta kuma nishi abar.

Ruwa na sauka kamar ba gobe, yana kara jin wani irin bala’in nutsuwa. Sake gwadawa yayi yaji kome ya tsaya sama da na baya, bai yarda ya tsaya ba. A hankali ya samar mata da nutsuwa. Ta hanyar wasa da ita kamar hauka. Kafin ta ji ta sake ajiyar zuciya, tana matse kanshi. Domin bata cikin hayacinta. Sai da ta ji hankalinta y dawo jikinta kafin ta bude idanunta ta ga nononta a bakinshi yana kallon kwayar idanunta, bata san lokacin da ta fasa ihu ba, tare da ture shi ta fado daga gadon ta wuce ban daki tumbur.

Duk da halin da yake ciki, bai hana shi dariya ba. Domin tayi bala’in bashi dariya nan ta gama mikewa tana nishi da kamkameta shi. Yana gama dariyarta ya tuna halin da yake ciki, da sauri ta wuce dakinshi. Zama yayi cikin abin wankan yana sauke ajiyar zuciya. Baki daya ya cika ruwan dumi yana jin yana gani tare da sauraren yadda ruwa yake cika mishi abin wankar, ga abinshi a kwance yana kallonshi ya kwanta kamar an yi ruwan sama an dauke, yana kwance kamar danyen nama.
Tunda yake bai tab’a shiga tashin hankali irin na yau ba, sai da yaji zai iya amma ashe ba zai iya ba, me ya kai shi auren yar mutane da yasan haka ne, tow da bai fara ba, duk wacce zata zauna da shi babu kamar Zainab. Tana zaune da shi ne ba don dukiyarshi ba, sai ma karfi da yajin da ya nuna mata. Domin yasan ya takurata ainun ya kuma hanata sakat.

Itama a bangarenta, wanka tayi tana zaune cikin abin wankar kallon yadda bakin boons dinta suka mike, a hankali ta kuma shiga cikin ruwan tana sauke ajiyar zuciya. “Ba zan kuma barin ya shigo min daki ba, kawo ya zauna a dakinshi.” Ta faɗa tana hararan gefe da gefe kamar tana ganin Malik ɗin.
Haka yayi wanka ta fito, sai dai wani abu da ya shiga damunta, kirjinta. Ba halin ta matse ciwo suke mata abinka da rashin sabo. Dakyar ta saka rigar tana fatan kada su takura mata, lokacin da ta fito wanka ta duba gadon, kamar anyi wasan dambe, bedsheet din ya mugun yamotsewa.
Ga duvet can gefe, pant dinta a yashe can, rigarta a saman side bed, da sauri ta shiga tsinci kome tana juyawa. Zaune yake akan kekenshi..kin yarda ta kalleshi tayi ta juya mishi baya.
Tura keken yayi ya riko towel din. Da sauri ta juya. “Don Allah kada ka min tsirara!” Sake baki yayi yana kallon bakinta. Jan towel din yayi tayi maza ta rike. “Ni dai nace kada ka min tsirara!” Fisgota yayi daga ita har towel suka faɗa kanshi, a lokaci guda suka fadi dukkansu biyu da towel din. “Don Allah meye haka?” Ta tambaye shi, kamar zata yi kuka. Shafa fuskarta yayi yana kallon yadda take kokarin mikewa.”are you okay?” Tashi tayi ta koma bayan kekenshi wai ita zata d’aga shi, amma haka ta kasa. “Zo nan!” Ya mika mata hannu, dakyar ta daddage ta d’ago shi. Tana tura baki, abin dariyan shine babu towel din ko rudewa tayi ko kuma wani abu can sai da ya cilla mata towel din ta ce. “na gaji da ganin kwaila tsirara!” “Wayyo!” Ta faɗa da karfi tana kare kirjinta. “Aikin kawai naga kasar” da sauri ta juya ya ce. “Wai suma mazaunin ba laifi!”
Wato Malik ko, sai da ya manna mata hauka, sannan ya bar dakin wani abin mamaki ya manta da Nadrah da Uwarta. Baki daya ita Zeeno ce a gabanshi, ita ce a idanun shi.
Wunin ranar yana cikin kunci, amma idan ya kalleta baya sanin lokacin da dariya take kama shi, wayar shi tun daren jiya ya kashe, tunda suka karya. Taki yarda su sake haɗu. Shi ma idan ya je dakinta kin yarda take su haɗu.
***
Tun Lalla Salmah tana tsammanin zuwan Malik, har ta cire ranta. Tasan shi mutum ne da yake masifar kaunar Yara, domin ko lokacin da Nadrah take yarinya, ba karamin kauna yake nuna mata ba, shi yasa da abin ya faru ta kira shi, idan har Malik ya yafe mata ta koma matsayinta, hmmm.

Har can la’asar kafin ta kira Elbashir ta gaya mishi halin da suke ciki. Don Allah ya duba mata Malik, haka ya tawo gidan ya samu Malik yana cikin nishadi. Sai da suka koma gefe, yake gayawa mishi sakon Lalla Salmah. “Na sha’afa wallahi domin tun jiya wayar a kashe, take ban kunna ta ba.” Ya nufi dakinshi ya sauya kaya, sannan ya leka Zeeno ya same ta fara Barci. Juyawa yayi ya fita can ya tafi dakinshi ya rubuta mata.
_Zan leka asibiti duba Nadrah sai na dawo! Na gode sosai da bani yau ɗinki da kika yi, Ni kuma xan tabbatar na baki gobe na_
*MMMJ*
A hankali ya bar dakin, ya kawo mata sakon ya ajiye mata bayan ya sumbaci hannunta. Murmushi yayi yana girgiza kai. Wato babu abinda ya kai kuruciya dad’i. Bata iya rudewa ba, baki daya take kome da zuciyarta. Dariya yayi ya saka kai ya fita. Suna nufi Asibitin, shi kan Bashir bai zauna ba, tafiyar shi yayi domin haka kawai yake jin haushin yadda Lalla Salmah take wani kuka tana cewa. “Idan yarinyar nan ta mutu ban san ya zan yi ba, zunubina ya haifar min da haka, ina zan saka rayuwata?” Duk da yasan halin Malik amma sai yake ganin kamar wani abu ne can ake son cimma ba rashin lafiyar ba. Da zai tafi Malik ya kalle shi. “baka ga halin da take ciki ba ne?” “Na gani Malik, amma ai ba wani babban al’amari ba ne, kowa ma na iya shiga halin da yarinyar take ciki, infact da ka koma gida, ka bar yar mutane a can zai fi kyau da zama anan!” “Ka da ka gaya min maganar banxa, kai a ranka Zaka ji dadin haka?”
“Malik kaidin mace zan tuna maka” daga haka ya juya ya tafi, shi tun shekaranjiya rabon shi da Malik, so yake su sake sa juna wani bai shigo musu ba, amma ina shaidaniyar matar can ta shiga jikin Malik ta yadda ba zai gane ba.
Tun da ta farka barci, bata ganshi ba, ta sake tayi ta harkan gabanta, har wurin karfe biyu tayi sallah ta dawo Falo, abincin ma a falo taci kiran wayarta aka yi aka gaya mata tana da baki. Ta ce su shigo. Tunda suka shigo kusan matan wancan gidan ne, har da Yaran. Shiga kitchen tayi ya ce a dafa musu abinci me sauki sannan ta dauki tire ta shiga fito musu da kayan ciye-ciye kafin kace me ta cika musu gabansu da shi aka shiga hira. “Ina mai gidan yake?” Murmushi tayi ta tuna da sakonshi. “Akwai yarsu da bata da lafiya, tana asibiti ya tafi dubata daga can zai wuce wani wurin.”
“Allah sarki! Allah ya bata lafiya!”
“Amin!” Nan suka cigaba da hira har aka yi Sallah la’asar suka yi sanan aka kawo musu abincin, suka ci. Hira sosai suka yi bayan la’asar sosao suka bar gidan ta saka aka mai dasu gida zuciyarta cike da kewarsu.
Koda ta dawo gida kiran Ammy ne ya shigo mata, tana jin muryan Ammy ta kashe wayar ta kira su. Aka kafa hira. Tana jiyo muryan Inna tana cewa. “Abulle gani gaban dakin Allah ina roka muku Allah ya baƙi, haihuwar yan biyar lokaci guda!”
“Amma dai tsohuwar nan bata da imani haihuwar biyar sai kace akuya!” Nan suka shiga hira da Ammy, “Ya ina kuna lafiya da Malik?” “Lafiya lau Ammy,” murmushi me sauti Ammy tai, Allah ya gani bayan Abbas da mahaifinshi da iyayenta. Karfin Addu’arta Zeeno tayiwa. Ta mata addu’ar Allah ya zaunar da ita Allah. Ya kare ta da mugun ji da mugun gani. Don haka ta basu damar su more juna na kwana biyu kafin ta kira su. Bayan sun gama wayar ta kashe.
Wasa wasa sai ga Malik har goma na dare bai dawo ba, haka jiki a mace ta koma dakinta, ta kwanta tare da saka key ta ture dakin ba zata bar shi ya kuma shigowa ba, yazo ya hanata sakat. Amma kuma abin mamaki har barci yayi gaba da ita bai dawo ba, don yasan matukar ya dawo zai buga kofar dakin. Amma shiru dake bata san lokacin da ya dawo jiya ba.
Yau ma kamar jiya Malik bai bar asibitin ba, sai goshin asuba ya dawo…..
book 2 zai zo muku Whatsp da Arewabooks iya book 2 da three*
*Assalamu alaikum……! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A’ishah. +227 84 50 64 76 500*
[9/23, 1:53 PM] Yan Mata:

 

Leave a Reply

Back to top button